ylliX - Online Advertising Network Muna neman afuwar Yan Nigeria saboda ba tabbas ko mun biya bukatun ku : Aisha buhari - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Muna neman afuwar Yan Nigeria saboda ba tabbas ko mun biya bukatun ku : Aisha buhari

Matar shugaban kasa Nigeria Aisha buhari ta bayyanan cewa Al ummar kasar Nan sun Saka buri babba a wanna gomnati tasu

Sai dai Kuma basu da da tabbas din ko burin Yan Nigeria ta cika a wannan gomnati tasu don haka dole ne Muna bawa duk wani Dan Nigeria Wanda burin sa Bai cika ba a wanna gomnati ta Muhammad buhari

Aisha buhari tayi wannan furicin ne a gurin wata tattaunawa da aka shirya don tattaunawa nasarorin da gomnati Mai ci tayi was Al ummar Nigeria

Aisha buhari ta Kara da cewa saboda yawan burin da Yan Nigeria suka ci a kan gomnatin su , Bata da tabbas ko sun biyabko Kuma Al umma sun gamsunda wannan mulkinda suka gudanar ba tsahon shekaru takwas

Wannan furici da Mai dakin shugaban kasa Muhammad buhari dai ya janyo Cece kuce matukar musamman ga Al ummar Dake ganin wannan gomnati tayi musu ba dai dai ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button