Videos

Murja Ibrahim ta nutsu wani video da aka dauka aka mata nasiha

Murja Ibrahim ta nutsu wani video da aka dauka aka mata nasiha

Murja Ibrahim yar tiktok wacce a yanzu ta zama jaruma Acikin masana’antar kannywood wanda kusan akoda yaushe takan yawan wasu bidiyo wa’yanda basu da amfani balle mahimmanci sai dai abin burgewa ga wannan jarumar bata taɓa sakin wani bidiyo ba wanda ake ganin tsaraicin a waje ba wanda shine yasa mutane suke yaba mata wanda kowa ya shaida hakan

Sai gashi ansamu wani saurayi yayi wani bidiyo akan murja dauke da nasihohi yana yi mata wanda na karamin kashe mata jiki yayi ba saboda duk wanda yaji wannan magananganun dole ne jukinsa yayi sanyi domin acikin ya ambaci mutuwa

Sai gashi wannan jarumar itama ta dauki wani sabon bidiyo wanda kowa ya zaci godiya zatayi masa ashe raddi ta dauko me zafi akansa wanda kusan kowa yayi mamakin wannan maganganun da tayi masa inda wasu ke fadin cewa shi yajawa kansa

Ya fada mata cewa ita bazatayi aure ba sai dai kullum tana kan tiktok to wallahi ta rufawa kanta asiri taje tayi aure wanda wannan maganar ce ma tafi daga mata hankali wanda ta bashi amsa dacewa mahaifinta yana kwance yana ciwon kafa itace take kula dashi idan tayi aure waye zai dinga kula mata dashi wanda ta bawa mutane tausayi da fadar haka

Daga karshe tace da matashin shin ita kadaice takeyin tiktok ko kuma ita kadai yafi renawa wayo duk ga matanan basu da aure kuma kullum suna tiktok amma ya rasa wacce zai fadawa magana sai ita

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button