Videos

Murja ta tsinewa TikTok,zata tona asirin masu murna an kulle ma ta asusu

Murja ta tsinewa TikTok kan sake rufe ma ta asusun ta na TikTok din da suka sake yi ,zata tonan asirin masu jin dadin rufe ma ta asusun

 

 

 

Kafar TikTok dai ta sake rufe wa fitacciyar mai amfani da kafar ta TikTok asusun ta wato Murja biyo bayan karya wata daga cikin ka’idodi kafar

 

 

Wannan shine karo na biyu da kafar ta TikTok ta rufe ma ta asusun duk da ya kai mutane masu dimbin yawa a masu bibiyar ta a kafar

 

 

 

 

 

Wasu mutanen da dama sun fara nuna jin dadin su kan rufe ma ta asusun da TikTok suka sai dai kuma wasu da dama na bakin cikin hakan

 

 

Kasancewa Murja na daya daga cikin masu nishadantar da mutane a kafar ta TikTok wanda rufe ma ta asusu ba karamin ragewa mabiyan ta jin dadin yayi ba

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button