Videos

Murja Taje kauye ta Rokarwa Ummi Rahab Da Lilin baba zaman Lafiya a Aurensu

Wannan matashiyar yar tiktok tayi abin a yaba domin mutane na cewa duk wanda yake murna da aure to wannan mutumin dan halak ne kamar yadda wannan matashiyar jarimar tayi kenan Allah ya saka mata da alkhairi Ameen

Murja taki ta beyewa wasu mutanen wa’yanda suke yiwa wannan auren zagon kasa wasuma cewa suke wata biyar suka bawa auren inda suke fatan ya mutu bayan hakan mummunan fata ne Allah ya kiyaye

An bayyana wannan aure a matsayin aure wanda ya tsikanewa mutane da yawa ido wasu kuma hassada ce wasu kuma bikin cikine kowa dai akwai abinda yake damunsa me faruwa dai ta riga ta faru ummi rahab ta zama amaryar lilin baba

Ita kuwa murja anata bangaren farin ciki take da wannan auren inda aka ganota achan kauyensu tana cikin farin ciki sannan kuma tana addu’a Akan auren domin Allah ya nasu zaman lafiya sannan kuma ya dabbatar dasu a matsayin ma aurata kyakkyawar addu’a kenan da murja keyi akan wannan auren

Sannan ta kara da cewa duk wani wanda yake baƙin ciki da wannan aure tofa sai dai ya hadiyi zuciya ya mutu ganin yadda aka tafi kusan wata uku da yin aure gashi shiri babu tawa matsala wanda haka muke fata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button