Videos

Murja yar tiktok tayi farin cikin yin video da Umar m Sharif da mawaki lilin baba

Murja yar tiktok tayi farin cikin yin video da Umar m Sharif da mawaki lilin baba

Idan baku mantaba mun kwao muku wani bidiyo wanda jaruma murja ta fito aciki tareda wasu daga cikin mawakan kannywood Umar m Sharif da kuma mawaki lilin baba Wanda a yanzu haka bidiyon ya bazu ko’ina a fadin kasa Nigeria da kuma kewaye

Wannan jarumar ta bayyana yadda ta cika da farin ciki ganin yadda mawakan suka gayyaceta domin yin waka da bidiyo tare wanda hakan ya zama abin Alfahari agreta da kuma masoyansa

Tace ba karamar Sa’a bace agareta yin cikakken bidiyo tare da wa’yannan shahararrun mawakan ganin a duk kannywood babu wata jaruma da wa’yannan mawakan zasu gayyaceta taki karbar tayi

Ta nunawa duniya cewa tanada cikakkiyar gudunmawa wacce zata iya bayarwa acikin kannywood daga kan yin film harma da waka wanda kuma duniya ta gamsu cewa zata iya ganin yadda ta janirce akan wannan bidiyon

Nanda wani lokaci ana saka ran cewa murja kan iya zama daga mayan yan rawa da kuma acting na film acikin kannywood Allah dai yakaimu darai da lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button