Videos

Murja Yar Tiktok Tayi videon Waka Tare da Lilin Baba da Umar m Sharif

JaMurja Yar Tiktok Tayi videon Waka Tare da Lilin Baba da Umar m Sharif

Jarumar Tiktok mai suna Murja Ibrahim Tiktok tabi sahun kananun jarumai masu fitowa a bidiyon waka wanda yara tace bazata bari abarta a baya ba sai ta gwada basirarta wajen rawa ta gaji ko tana da wata gudunmawar da zata bayar

An saki wata sabuwar waka wacce mawaki Umar m Shari da kuma ango lilin baba sukayi tare a wanda acikin bidiyon ne aka ga wannan jarumar da muke zance wato murja yar tiktok wanda wasu ke ganin ba lallai ta tsinana wani abu sai gashi ta bawa mutane makin domin abinda tayi ko momee gombe sai haka

Jarumar tafi kwarewa a wajen wasan barkwanci da kuma tsokana da maganganu a tiktok sai gashi ta bawa mutane mamaki ganin yadda take tikar rawa batare da kakkautawa na wanda ake ganin lallai za’a da ita

Tace baza a barta a baya ba wanda daman tuntina tashiga cikin masana’antar kannywood wanda yanzu tana rijista ta zama cikakkiyar jaruma mai yanci wacce kowa zai iya film tare da ita batare da wani abuba

Ana ganin bawai neman kudine yasata ta shiga wannan harka ta film ba kawai neman suna ne domin jarumar ta kasance mace mai son asanta ta kowanne fanni tunda daga fara tiktok zuwa yanzu tafi kowacce mace suna

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button