ylliX - Online Advertising Network Musulman Najeriya sun Caccaki shugaban Kungiyar Izala na kasa, bayan ya kwai-kwayi yahudawa - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Musulman Najeriya sun Caccaki shugaban Kungiyar Izala na kasa, bayan ya kwai-kwayi yahudawa

Musulman Najeriya sun Caccaki shugaban Kungiyar Izala na kasa, bayan ya kwai-kwayi yahudawa

Shugaban Kungiyar Izala na kasa, Sheikh Ahmad Bala Lau, ya janyo rudani acikin zukatan Musulman Najeriya biyo bayan an hange shi ya saki jiki yana buga Kwallo kafa.

A cewar rahotonni, Shugaban wanda ya ta fi akan cewar duk abun da Annabi, ko sahabbai basu yi ba, to wannan abun bai halarta ayi shi ba, duk da cewar akwai sauran abubuwan da Annabi, ko sahabbai ba su aikata ba, amma su suna aikata hakan.

 

 

Ahmad Tijjani Hnfy, ya aike da sakon tambaya ga malamin da mabiyansa, a cewar sa “Ita kuma wannan sunnar a wani hadisi a ka rawaito ta, ko kuma shugaban nasu yana ɗan fita daga sunnar lokaci bayan lokaci ne Allahu a’alamu”.

Jibrin Imam ya ce “Gaskiya Bai Kyautaba Domin Shi Jagorane Yasir Sadiq Abdulrasheed ya ce “Sunnar kenan wasan yahudawa, ni dai wannan ba malami bane agurin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button