ylliX - Online Advertising Network Mutane 50 sun rasa rayukan su a zanga zangar da ake yi a chadi - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Mutane 50 sun rasa rayukan su a zanga zangar da ake yi a chadi

Mutane 50 sun rasa rayukan su a cigaba da zanga zanga da Ake Yi a kasa chadi inda Yan zanga zanga ke cigaba da barnata dukiyoyin gomnati Dana Al ummar kasar

Rayukan mutane hamsin a di dai wannan lokaci sun salwanta a cigaba da zanga zanga bayan wani gumurzi da akayi da sojojin kasa

Chadi dai a Yan watanni Nan na fada da rikice rikice na cikin gida tun bayan da sojojin kasar sukayi juyin Mulki inda suka hambarar da gomnati Mai ci

Tun bayan wannan juyin Mulki da akayi a kasar ta chadi abubuwa sun ki zuwa was Al ummar ta chadi da sauki biyo bayan yadda abubuwa keta faru dasu

Ko a baya bayan Nan sai da shugaban kasar Nigeria Muhammad buhari ya ziyarci kasar ta chadi don ganin an dawo da mulkin kasar zuwa damokaradiya

Shugaban dai na Nigeria Wanda shine mataimakin shugaban kasashen Africa ya bayyana takaicin ka wannan Abu da sojojin kasar ta chadi sukayi inda ya umarce su da su gaggauta dawo da demokaradiya kasar ta chadi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button