LABARAI/NEWS

Mutane Suna Tsangwamar Takarar Wani Dan Takara A Jihar

Shidai Dan Takarar mai Sunan Honorable Mati Muhammad Bahago Dan Asalin Jihar Jigawa Ne Wanda Kuma Yanzu haka ya fito takar Ta Dan Madalidar Wakilai Ta Kasa Baki Daya.

Babban Abunda Yasa Mutane Suke Tsangwamar Dan Takarar Shine Saboda mai Da Kudi Talakane Sannan Kuma Salon Siyasar Sa Yana Kama Da Ta Shugaban Kasa Muhammad Buhari.

Har Yanzu dai Babu Wani Dan Takara Kokuma Dan Siyasa Wanda Ya Nuna Alaka Tsakanin Sa Da Mati Muhammad Bahago

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button