Fadakarwa

Na daina satar akwatin zabe ; hukuncin da ake yiwa masu satar akwati da kuma tayar da tarzoma a gurin zabe

BBC Hausa hadin gwiwa da kungiyar mcathor sun fitar da wani sabon bidiyo barkono mai cike da darasi mai dinbin yawa a shagunak su da suka haɗar da Tiktok,da kuma YouTube

 

 

Bidiyo wanda yayi magana kan mahaifin zabe da kuma illar dake cikin sanya yan saba su tayar da tarzoma a guraren zabe harma da illar daukar akwatunna zabe a lokacin zaben

 

 

Wannan bidiyo dai sun sake shine don ilimantar da mutane musamman yan shaye shaye da kuma wanyam da wasu daga cikin gurbatattun yan siyasa ke amfani da mutane wajen tayar da tarzoma a gurin zabe

 

 

 

 

Wannan matsaloli da ake samu a guraren zabe na matukar illa ga al umma musamman matasa inda ake amfani da su wajen tayar da zarzoma a guraren zabe

 

 

Tayar da tarzoma dai a gurin zabe na daya daga cikin manyan abubuwan da ke sanya gurbatattun shugabanni hawa kan mulki tare da azabtar da mutane lokacin da suke Mulkar al umma

 

 

Wanna ya sanya kamfanoni da dama hadin gwiwa da gidajen talabijin da Radio suke cigaba da fadakar da al umma kan illar yin magudi da tayar da tarzoma a guraren zabe musamman lokacin nan da babban zaben kasa ke karatowa

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button