ylliX - Online Advertising Network Na Haifi Yara Biyar Tare Da Mahaifina Bayan Ya Kwashe Shekaru Yana Yi Min Fyaɗe, Cewar Aziza Kibibi - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Na Haifi Yara Biyar Tare Da Mahaifina Bayan Ya Kwashe Shekaru Yana Yi Min Fyaɗe, Cewar Aziza Kibibi

Na Haifi Yara Biyar Tare Da Mahaifina Bayan Ya Kwashe Shekaru Yana Yi Min Fyaɗe, Cewar Aziza Kibibi

Wata mata ta bayyana cewar ta haifi yara biyar tare da mahaifinta, sakamakon yadda mahaifin nata ya shafe shekaru yana yin lalata da ita.

Matar mai suna Aziza Kibibi ta ce, mahaifin nata ya fara yi mata fyaɗe da bugunta lokacin da take da shekara 12 a duniya, inda tace tayi fatan dama ba ta zo duniyar nan ba.

Aziza ta kuma bayyana cewa mahaifin nata ya gaya mata cewa lalatar da yake da ita “umurnin Ubangiji ne

Mahaifiyata tana sane da abinda mahafina yake mini, amma ba tayi komai ba a kai
An hana ni zuwa makaranta, sannan an ware ni daga cikin ƴan uwana don kada na gayawa kowa abinda ake yi min.” Inji ta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button