Ina tare da Majalissa dangane da cigaba da karɓar Tsaffin Kudade a Bankuna – Emefiele

Ina tare da Majalissa dangane da cigaba da karɓar Tsaffin Kudade a Bankuna – Emefiele
man Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ya ce bankunan ƙasar nan za su ci gaba da karɓar tsaffin takardun kuɗi daga hannun mutane har zuwa bayan wa’adin 10 ga watan Fabrairu, lokacin da za a daina amfani da takardun kuɗin
Mista Emefiele ya bayyana hakan ne a lokacin da ya je a gaban kwamitin wucin-gadi kan sauya fasalin kuɗin ƙasar na majalisar wakilan Najeriya
Da ya ke jawabi a gaban kwamitin Emefiele, ya ce ya yarda da ‘yan majalisar game da sashe na 20 ta dokar CBN Kuma za a yi amfani da ita
za’a ci gaba da karbar tsohon kudi har sai inda suka kare baki daya babu wani mahaluki da sai yi a Sarar kudin sa ko nan da yau she ne za’a kar ba