Videos

Nadaina film waka itace a gabana inji mawakiya safara’u kwana casa’in

Nadaina film waka itace a gabana inji mawakiya safara’u kwana casa’in

Wannan matashiyar mawakiyar wacce aka kora daga kannywood a tun kwanakin baya bisa zargin sakin wani video wanda ya saba da dokara kannywood bayan haka kuma ta karkata da waka ita da wani mawakin 442

Acikin wata hira da akayi da ita tace ita yanzu bata sha’awar harkar film tafison harkarta ta waka wanda itace take da marafarki tun tana yarinya wanda mutane suma yanzu sunfi mata sha’awa wannan harkar ta waka

Mawakiyar tace ita yanzu inma film ne saidai ta biya ayi mata amma badai tayiba tunda itama yanzu Allah ya hore mata tana da kudade ta kuma hausawa sunce kuturu da kudinsa alkaki saina kasan kwano

Wanna maganar kuma tayi musu ciwo matuka domin da bata sha’awa amma kuma ta shigo cikin harkar kawai dai borin kunya ne take fadar wannan maganar domin kome zatace bazasu dawo da itaba cewar wasu jarumai

Lokacine dai kawai zai tabbatar da haka domin kowa yasan yadda kannywood din taahayin alkawari kuma tana karyawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button