Videos

Nafisa Abdullahi zata dawo Labarina inji Naziru sarki waka

Nafisa Abdullahi zata dawo Labarina inji Naziru sarki waka

Sarkin ya dawo yayi wata magana wacce ake ganin kamar yayi amai ya kuma lashe tunda dai a baya sun samu sabani shida jaruma nafisa Abdullahi wanda ake ganin shine dalilin ficewarta daga cikin shirin labarina wanda akajiyosu suna cacar baki akan wata magana wacce ta zama muhawara

Bayan sanarwar wacce aka samu daga wa’yanda suke shirya film din labarina na cewa za’a dawo acigaba da wannan shirin acikin wata me kamawa wanda mutane sunyi matukar farin ciki dajin wannan sanarwar inda suke dakon wannan lokacin

Sai gashi kuma Sarkin wakan waka wanda shima yana daga cikin masu fada aji a wannan shirin anjiyoshi yana fadar wata magana wacce yake cewa a kowanne lokaci za’a iya ganin fuskar nafisa Abdullahi ta dawo cikin wannan shirin wanda wasu da yawa sunyi farin ciki da haka

Sai dai kuma wasu naganin kamar hakan kuskure ne dawo da ita cikin shirin tunda antiga an cireta to abarta haka kawai cewar wasu fisatartun magoya bayan wannan shirin yayin da wasu kuma ke ganin dawo da ita abune me kyau domin hakan na nufin dinke wata kofar ne

Suma jaruman biyu zasu so suyi aiki tare domin kowa ya kara nunawa duniya kwarewarsa tunda shirne wanda kusan idon duniya yana kansa kowa yana son wannan ahirin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button