LABARAI/NEWS

Nan fa wai jarumar Hausa film ce Maryam Boos ta kure adaka ta cancada ado

Nan fa wai jarumar Hausa film ce Maryam Boos ta kure adaka ta cancada ado

Don girman Allah waye take son ta burge da wannan shigar
Wannan sai kace tsumagiya komai ya shafe, ko dai tayi jinya ne

Don Allah menene abin burgewa anan? da ta saka Hijabi da asirinta ya rufu
Allah Ya yi hikima da ya saukar wa iyaye mata aya domin su suturce jikinsu da hijabi

Tunda wadannan sunce su masu fadakarwa ne to ya zama wajibi a garemu muyi sharhi idan sun bayyana haka

Hijabin nan dai da kuke ganin kauyanci ne shine rufin asirinku, ai baku ga komai ba tukunna sai kun riski shekarun tsufa, a lokacin da hankalin ‘yan duniya ya kauce daga gareku ya koma kan ‘yan matan shila masu shekaru 16 zuwa 20 Yaa Allah Ka kara albarka a rayuwar mata masu saka Hijabi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button