ylliX - Online Advertising Network Nasha Wahala a darena na farko Angon mata takwas reras a rana ɗaya - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Nasha Wahala a darena na farko Angon mata takwas reras a rana ɗaya

Nasha Wahala a darena na farko Angon mata takwas reras a rana ɗaya

Wani matashi dan kasan thailanda ya bayyana yadda yasha wahala a daren shi na farko inda ya auri mata 8 rana ɗaya reras

Angon mai suna Ong Dam Sorot, dan ƙasan thailand mabiyin addinin hindu mai sana’an zanen tattoo, ya bayyana yadda daren shi na farko ya bashi wahala inda kowacce tace itace ta farko a gidan.

Ong yace da taimakon abokinsa aka shawo kan wadannan matan inda yabi kowace ɗaki a rana ɗaya yayi kwanciyar aure dasu

Yace a yanzu haka yana zaune da matansa lafiya cikin kwanciyan hankalali kuma sun ɗauki junan su ‘yan uwan juna kuma abokan shawara

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button