ylliX - Online Advertising Network Nayi Dana Sanin Bada Aron Matata Akan Naira Miliyan 6 - AMINCI HAUSA TV
Latest Hausa NovelsLABARAI/NEWS
Trending

Nayi Dana Sanin Bada Aron Matata Akan Naira Miliyan 6

Nayi Dana Sanin Bada Aron Matata Akan Naira Miliyan 6

Aminci Hausa TV

A duk lokacin da mutum yace bazai iya yin hakuri da halin da Allah Yake son ganinsa ba, yace shi zai yi dabaransa sai yayi danasanin abunda yayi.
Haka ya samu wani magidancin daya turo mana labarinsa mu wallafa a labaran mu masu dogon zango da muke gabatarwa.
Da zaran mun kammala wadanda muka soma. Zamu fara da wannan saboda darasin da labarin ya kunsa.

Tsakura

“Ina matukar son matata, ita ma haka. Banda matata, babu wani abunda zan iya daga a matsayin abunda na mallaka mai daraja a wajena. Saboda yadda talauci ya mini katutu a rayuwana. Hakan yasa inaji ina gani na amince matata taje ta kwana 4 dawani mai kudi akan naira miliyan 6. Inda ya sake mini tayin naira miliyan 4 idan na yarda suyi video na kwanakinsu da zasu yi kuma a turomini…………..

A kullum muna Alfahari daku. Da bazar ku muke tika rawar mu. Wannan yasa ako da yaushe muke maraba da duk wani shawara ko kushe mai ma’ana da za a yiwa Tsangayar mu.
Da fatan zamuyi ta hakuri da juna. Mukuma yi amfani da wannan alakar da muka san juna da mahimmanci. Saboda bamusan yadda, da muka wannan alakar zai Kai mu ba. Da fatan munyi bukukuwan Sallah lafiya.
(Ba ita bace a wannan hoton ba)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button