ylliX - Online Advertising Network NDLEA TANA YAKAR ABBA KYARI NE SABODA TSORON TONON ASIRI - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

NDLEA TANA YAKAR ABBA KYARI NE SABODA TSORON TONON ASIRI

NDLEA TANA YAKAR ABBA KYARI NE SABODA TSORON TONON ASIRI

Idan jama’a basu manta ba, a watan April na wannan shekara hukumar NDLEA ta fitar da sanarwa tace ta kama wani babban attajiri dilan miyagun kwayoyi mai suna Mallison Ukatu

NDLEA tace ta gano kudaden da akayi cinikin miyagun kwayoyi cikin account na Mallison Ukatu wanda ya kai Naira Biliyon 25 kuma ta sa an rufe account din

To jama’a zancen da nake muku yanzu haka, jiya juma’a 28-10-2022 NDLEA ta bada dama wa Kotu ta ba belin Mallison Ukatu, yanzu haka yana cikin iyalansa

Amma NDLEA tayi tsayuwar daka ta hana Kotu ta bada belin DCP Abba Kyari saboda suna jin tsoro idan ya fito zai tona musu asiri

Wani irin yaki da miyagun kwayoyi hukumar NDLEA take yi? suna bari a bada belin wadanda aka kama da hannu dumu-dumu amma sun hana a bada belin wadanda suka kama masu safaran miyagun kwayoyi suka kai musu Allah Ka kubutar mana da DCP Abba Kyari

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button