Videos

Ni kaina Bansan Ina da baiwar wakaba saida su sarki waka suka ankarar Dani cewar wani sabon mawaki

Ni kaina Bansan Ina da baiwar wakaba saida su sarki waka suka ankarar Dani cewar wani sabon mawaki

Mawakin da yanzu haka yana cikin matasan mawaka wanda ake saka ran cewa nan gaba kadan zasu iya kere mawaka da dama indai Allah ya taimake su kuma suka sun dage to zasuji dadin abin nan gaba kadan

Mawakin daya dauko salon waka irin na naziru sarki waka kuma yake waka wacce yake fadakar da talaka domin ya lura da wanda zai zaba a zabe me zuwa wanda shine zai gyara alkiblar Nigeria

BBC Hausa sun samu zantawa da wannan mawakin mai suna sani Bulo wanda a hirar ya bayyana musu cewa baitaba sanin yanada baiwar waka ba saida Naziru Sarkin waka ya ankarar dashi kuma ya bashi shawarwari

Mawakin yace ya dauko salon wakokin naziru Sarkin waka ne saboda shine mawakin dayafi jin wakokinsa akoda yaushe kuma shine wanda ya dora shi a hanyar da zaici gaba a harkar waka wanda ko yanzu alhamdulillah burinsa nadaf da cika

Sani Bilo yace zai cigaba da wayarwa da talakan kasar nan kai har sai ya fahimci inda yake masa ciwo domin shine zai kawo gyara da kansa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button