NEWS

Nigeria ta kwaso Yan kasar sama da Dari biyar da suka makale a Dubai

Nigeria ta kwaso Yan Nigeria sama da Dari biyar Wanda suka makale a kasar Dubai

Yan Nigeria sama da Dari biyar dai Wanda suka makale a kasar Dubai sun dawo kasa Nigeria a yammacin jiya bayan da gomnati Nigeria ta kwaso so daga Dubai

Alaqa dai tsakanin manyan kasashen biyu dai tayi tsami sakamakon diplomasiya tun bayan da kasar ta Dubai ta dakatar da Yan Nigeria zuwa kasar su

Idan Baku manta ba dai mun kawo muku yadda kasar ta Dubai ta dakatar da bawa Yan asalin Nigeria biza zuwa kasar su Sakamakon matsalar diplomasiya Dake tsakanin kasashen biyu

Tun bayan da da kasar ta Dubai ta ayyana cewa ta dakatar da bawa Yan Nigeria biza don shiga kasar ne dai Nigeria ta fara dawo da mutanen ta Dake kasar ta Dubai zuwa Nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button