Qalu Innalillahi š Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kaiāta Dakin Mijin ta Yanzuā¦.

Qalu Innalillahi š Amarya Ta Mutu Ana Shirin Kaiāta Dakin Mijin ta Yanzuā¦.
Innalillahi Wainna Ilaihi Rajiun Wata Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mata Aure Allahu Akbar.
Yanzu Yanzu Muka Samu Labarin Mutuwar Wata Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Inda Allah Ubanāgiji Subhanahu Wata Ala Ya Karbi Rayuwar Ta.
Allahu Akbar Wata Amarya Mai Suna Hannun Yahaya Ta Rasu Ana Shirin Daura Mataā Aure Babu Shakka Wannan Lamari Yayiwa Jamaāa Babu Dadi Matuka.
Wannan Amarya dai Ta Mutu Ne Ana Shirin Kaiāta Dakin Mijin Ta Wannan Mutuwa dai Tayi Matukar Gigita Alumma Matuka Sosai da Sosai Inda Jamaāa Suke Mataā Adduāa Akan Allah Yajikan ta da Rahama.
Wannan Kenan kadan Daga Rahoton Mu Akan Mutuwar Wannan Amarya Mai Suna Hannatu Yahaya Muna Rokon Allah Ubanāgiji Subhanahu Wata Ala Yajikan ta da Rahama Amin.
Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Na.