Videos

Qalu innalillahi bidiyon tsaraici Nana izzar so ya janyo ma ta zagi da tsinuwa

Nana izzar so fitacciyar jaruma a cikin shirin nan mai dogon zango na izzar so na cigaba da shan suka hadu da zabe zage kan wani bidiyo ta da ya fita

 

 

Wani bidiyo Nana izzar so wanda aka nuno ta cikin wani kaya a jikin ta ya janyo ma ta Cece kuce hadi da tsinuwa biyo bayan yadda ta biyewa wasu daga cikin jaruman masana’antar kannywood mata

 

 

A wata waka da jaruma Nana izzar so ta hau ,an hango ta cikin wani kalar kayan a jikin ta lamarin da ya haifar ma ta da Cece kuce mai zafi

 

 

 

 

Nana dai wacce ta kasance jaruma ce a masana’antar kannywood mai karamar shekaru ta janyo hankalin Al umma da dama tun bayan da wanna. Bidiyo na ta ya fita

 

 

Tuni dai mutane da dama suka shiga zagin ta tare da janyo hankalin iyayen ta don su shiga cikin labarin wannan jaruma duba da yadda ake gudun fadawar ta cikin wani hali kamar yadda wasu jarumai mata suka shiga a masana’antar kannywood

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button