Videos
Qalu innalillahi wa’inna’ilaihi raji’un : bidiyon abun tausayi na wata mata masakiya

Innalillahi,yadda wata mata ke shan matukar wahala duk da cewa Allah yayi ma ta masakiya amma hakan bai hanata fita neman abun da zata ci
Wani fefan bidiyo da ya karade shafukan shafa zuminta a yan kwanaki nan ya bayyana yadda wata mata masakiya ke shan wahala wajen neman abinda zata saka a bakin ta don gujewa yunwa
Bidiyo wanda ya sanya mutane jin tausayin matar na cigaba da daukar hankalin mutane inda ake cigaba da tausaya matar
Matar wacce ba’a bayyana sunan taba ,an dai hango ta a cikin fefan bidiyo tana siyar da abubuwa a kan tituna a unguwanni
Wasu daga cikin wanda sukayi kichibus da wanna bidiyo matar suna bayyana cewa duk wanda yasa inda take yayi musu magana don su taimaka ma ta