LABARAI/NEWS

Rahama Sadau Zata Kara fitowa acikin Indian film

Rahama Sadau Zata Kara fitowa acikin Indian film


Hamisha Daryani Ahuja producer kuma director daga masanaa’antar Bollywood wacce tayi directing din film din nan na Ind-nig wato namaste wahala, tayi sanarwar cewar yanzu wannan jukon jaruman nollywood zata kwasa su lula India domin hada kayataccen shirin India da yaren Hindi a wannan karon
Daga cikin jaruman da zasu lula indian akwai
Broda shagi
Sola sobowale
RMD and
Rahama kapoor khan

Inda rahama sadau din ta wallafa a shafinta cewar
Na kasance wacce na girma ina kallon finafinan India inda nake harsaso kaina a matsayin jaruma watan wataran, Nakanji sha’awar al’adun India sosai duba da yanayin kamanceceniya da al’adata take da ita da ta India
Rahaman ta kara da cewa
tun lokacin da hamisha daryani ta sanar dani fitowa acikin shirinta da take shiryawa na hindi najini na kagu domin nasan zan baje kolin baiwar iya kafcena a wannan shiri, nayi matukar kaguwa dan ganin irin siddabarun da zamu hada a wannan kayataccen shiri.

Jaruma Rahama Sadau tayi Film dinta na farko a Bollywood da wani Film mai suna kuda Hafiz chafter 2

Ga video nan a kasa ku kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button