Videos

Rahma sadau xee sadau Tare tare da sauran yan uwanta sun saki Hotunan su

Jaruma rahana sadau shahararriya a masana’antar kannywood ita da sauran yan uwanta sun saki wasu zafafan hotuna wanda suka gigita yan matan kannywood da kuma jama’ar gari

A duk kannywood yanzu babu wata jaruma wacce ta kaita iya wanka da kuma iya daukar hoto harma da tsabar kudi shine ta fitar da wasu hotuna wa’yanda sukaja hankalin gaba daya masana’antar kannywood

Anganta tare da yan gidan su da wasu sauran yan uwanta irinsu zee sadau da Aisha sadau sai kuma wasu wanda ba’a gane fuskokinsu ba wanda sukayi kyau matuka sosai a jikin hoton

Acikin hotunan an gansu gwanin sha’awa dauke da kaya iri daya farar riga da kuma blue din riga shigar tayi matukar kyau ta bawa yan kannywood dama wa’yanda ba yan kannywood ba sha’awa a yanzu haka hotunan sun isa hannun masoyan jarumar

A kullum Rahama sadau kara kerewa ragowar jarumai mata take a fagen cigaba da suna harma da shahara wanda a yanzu haka bada kannywood take samun kuɗi ba inda ta tsallake ta tafi India abinta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button