LABARAI/NEWS

Raina Yana Matukar baci Idan Naji Talakan Nigeria Yana Zagin Shugaba Buhari Inji Mawaki Rarara

Raina Yana Matukar baci Idan Naji Talakan Nigeria Yana Zagin Shugaba Buhari Inji Mawaki Rarara

Rariya Hausa sun ruwaito Yadda Fitaccen Mawakin Siyasar Me suna Dauda Kahutu Rarara ya nuna rashin jin dadinsa kan yadda Talakawan Nigeria suke zagin shugaba buhari.

Rarara dai Yana daya daga cikin Manyan mawakan siyasa a nigeria kuma kawaki wanda ke kan gaba lokacin yakin neman zabin shugaba buhari na shekarar 2015, Har izuwa yanzu dai mawakin yana nan acikin Jam’iyyar APC duk da cewa mutane sun riga sun dawo daga rakiyar Jam’iyyar.

Domin a kwanaki biyun da suka wuce ne mawakin ya saki Sabuwar wakar dan takarar Shugaban Kasar Nigeria a Jam’iyyar APC watau Ahmed bola Tinubu kuma harma yasa gasa.

Rarara dai sam baiji dadin abinda talakawa suke yiwa Shugaba Muhammadu Buhari ba na yadda suke suka da zaginsa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button