ylliX - Online Advertising Network Rasha na koyama yara ƴan makaranta yanda ake amfani da AK-47. domin kare ƙasar su. - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Rasha na koyama yara ƴan makaranta yanda ake amfani da AK-47. domin kare ƙasar su.

Rasha na koyama yara ƴan makaranta, yanda ake amfani da AK-47. domin kare ƙasar su.

Cikin hoto kenan wanda yake nuna sojan cikin ƙasar rasha cikin kaki, na nuna ma yara babban bindiga, da kuma masararrafin kare kai daga farmaki, kana da bindiga mai dauke da manyan harshashai mai ƙare dangi.

Mai koyarwar Pavel Forsov daga manyan keɓaɓɓu masu bama ƙasar tsaro na musamman wato
Combat Brotherhood.

Yaran ƴan makaranta, daga namba na talatin da ɗaya 31 a cikin “Korolev” na kusa da “Moscow” an koyar dasu, “nagarta ga mai kariya nagari ga ƙasar sa.”

“Firsov” kwararrene daga sojojin ƙasar rashar, kana yakan bada darrusa ga matasan sojojin ƙasar ta rasha.”

“Ajujuwan yaran zasu kwatankwacin dubbannin sojojin rasha, wanda suka mutu bayan kai farmaki umarni daga shugaban ƙasar Rashan “Putin” bayan afkawa da kuma naƙasa kasar ta Ukraine.”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button