Videos

Rashin Halakcin da Ali Nuhu yayiwa mawaki Abubakar sani wani matashi yayi masa sharhi

Rashin Halakcin da Ali Nuhu yayiwa mawaki Abubakar sani wani matashi yayi masa sharhi

Idan baku mantaba a kwanakin baya mun kawo muku wani rahoto wanda yake nuna cewa babban jarumin kannywood wanda ake kira da sarki Ali Nuhu ake zargin ya manta da wani babban amininsa a baya da yanzu ya manta dashi baya bashi aiki bayan kuma a baya shine babban mutumin sa wanda duk wani aiki tare suke

Amma kuma yanzu zuwan wasu sababbin mawaka sai Ali Nuhu ya manta dashi ya daina bashi aiki kwata kwata sannan kuma baya zuwa wajensa balle ya bashi aiki wanda mutane ke ganin kamar wannan abin sam bai kyauta ba

Gaduk wanda yasan Abubakar sani abaya yasan yadda suke da Ali Nuhu amma kuma yanzu sam Ali Nuhu ya daina bi takansa wanda kuma wannan ba karamin rashin adalci bane a wajensa domin ya manta da rayuwar da akayi abaya

Hakikanin gaskiya Ali Nuhu baiyiwa wannan tsohon mawakin adalci ba sabo duk zaman amana da sukayi abaya ya tashi a banza baiyi masa amfani ba domin gashi sun rabu amma kuma zaman baya baiyi masa amfani ba

Wani saurayi ne dai ya fito yake yiwa Ali Nuhu wannan surutan saboda ganin yadda Ali ya aaki jikinsa yake nunawa jaruman film kaamar duk ta fisu adalci bayan ansan shima yanda wani abu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button