Videos

Rawar iskancin Safarau / Rikicin murna da babulaye ya dauki sabon salo

Safarau na cigaba da jan hankali mutane ta hanyar wallafa sababbin wakoki tare da yin rawa a kan wakar lamarin da ke cigaba a haifar ma ta da Cece kuce

 

 

Rikicin shaharriyar yar TikTok murna kunya da babulaye na cigaba da daukar sabon salo inda suke cigaba da bawa hammata iska a tsakanin su

 

 

Wata sabuwar rawar da Safarau aka hango ta tana yi a wani sabon bidiyo da ta saki ya janyo Cece kuce a kafafen sada zumunta inda al umma suke tofah albarkacin bakin su

 

 

 

 

Rikici tana cigaba da yin zafi tsakanin murja da kuma babulaye lamarin da ya kai su har da cin alwashi a tsakanin su

 

 

Babulaye wanda ya kasance mashahurin dan sociel media kuma wanda ya kasance yana wallafa bidiyo batsa a shafukan sa na sada zumunta na cigaba da shan suka daga gurin murja kunya

 

 

Duba da yadda muka ke sanyawa babulaye ido a koyaushe ya sanya su dai na zama gurin daya tare da zagin junan su

 

 

Safarau dai duk da kama mai gidan ta a harkar waka da hukumomi sukayi a kasar niger, hakan bai sanyata daina wallafa bidiyo banza ba a shafukan sada zumunta ba inda take cigaba da sakin zafafan bodiyon rawar iskanci a shafukan ta

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button