Videos

Rayuwar tsohuwar mata Adam a zango Maryam Ab yola da family dinta cikin walwala

Anga bidiyon jarumar tare da kannanta da kuma yan uwanta suna shakatawa a wani wajen hutawa wanda hakan ya faranta ran masoyanta da kuma yan kannywood

An ganta cikin annishuwa da walwala wanda ake ganin kowa yanayi acin yan uwansa shine wasu suke mamakin cewa daman baya rabuwarsu da zango ashe gaban iyayenta ta koma shima wannan wani takatsan tsanne daga rudin wannan zamanin

Wanda ake ganin wasu jaruman koda sunyi aure sun fito nasa iya komawa gida sai dai suci gaba da gararanba a titi da kuma cikin kannywood inda itabkuma abin yasha bamban da nasu wanda tama sanar da ficewarta daga masana’antar kannywood

Jarumar tun bayan mutuwar aurenta da Adam zango ta sanar da ficewarta daga kungiyar wanda mutane sukayi matukar mamaki wasu na cewa kodai adam zango ne ya nemi a koreta

Sai dai tace sam babu hadin fitar daga kannywood da kuma mutuwar aurenta inda tace kawai wannan ra’ayi ne nata na kashin kai

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button