Videos

Rigima ta barke tsakanin jaruma fati washa da kuma jarumi sarki Ali Nuhu

Rigima ta barke tsakanin jaruma fati washa da kuma jarumi sarki Ali Nuhu

Wannan rigina da babu wanda yasan farkon ta balle kuma karshenta sai dai kuma ansan wanda zai yi nasara acikin domin duk mai gaskiya Allah yana tare dashi balle wannan rigina wacce farkon ta baya wuce wani daga cikinsu yace dayan yayi masa rashin Kunya duk dai abinda suke ta fama dashi kenan a kannywood

Jarumi Ali Nuhu wanda kowa yasan jarumin bai cika shiga harkar manyan jarumai ba balle kananu jarumin kawai sabgarshi yake baya biyewa kowa kawai ya shagala da abinda yake gabansa baya daka ta kowa shi yasa dawuya kaga ana rigima dashi

Duk da haka wannan rigimar wasu na ganin cewa acikin wa’yannan jarumai da suka samu sabani anya kuwa ba hada su akayiba saboda kowa yasan cewa Dukansu basu da hayaniya balle rashin kunya musamman wannan jaruma wacce tana daga cikin jarumai salin alin wanda bazaka taba ji ana fada dasuba

Wannan rigimar dai bazata wani dade anayiba saboda kowa sawan cewa ana iya samun hargitsi irin wannan tunda tinda take a kannywood ba’a taba fada da itaba balle samun sabani shiyasa take da kima a wajen mutane

Mudai a kullum fatanmu shine samun daidaito acikin al’umma su kuma Allah ya sasantasu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button