ylliX - Online Advertising Network Rigima ta barke tsakanin manyan Yan siyarsar jihar Kano - AMINCI HAUSA TV
NEWS

Rigima ta barke tsakanin manyan Yan siyarsar jihar Kano

Rigima ta barke tsakanin mashahuran Yan siyasa a jihar Kano Wanda suka Hadar da Alhasan Ado doguwa da Kuma da Kuma wasu manyan jihar ta Kano

Rigima dai ta barke ne tsakanin Alhasan Ado doguwa da Kuma Dan takarar gomna Kano a karkashin jamiyyar APC gahuna da murtala sulan garon

Tun bayan da hangar siyasa ta buga ya Sanya manema madafun Iko a cikin wani mahuyacin Hali da Kuma son ganin bukatar su ta biya

Wannan yasa honorabol Alhasan Ado doguwa garzayawa gidan mataimakin Dan takarar gomna Kano a karkashin jamiyyar APC inda ya tayar da hargitsi

Abunda Alhasan Ado doguwa yayi dai ya janyowa jamiyyar APC din cecev kuce inda Ake ta kira ga shi lamba dayan jihar kano ganduje daukar mataki kan wannan Abu da Alhasan Ado doguwa yayi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button