Videos
Rikici ya barke kan kalaman wani malami Bayan rasuwar kamal Aboki

Innalillahi rikici ya barke kan dalilin kalaman wani malami da yayi bayan rasuwar fitaccen jarumin barkonci kamal Aboki
Malaman malamin dai na cigaba da janyo cece kuce kan wani furuci da yayi a wani wa’azi da yayi lokacin da yake wani taro
Malamin dai ya bayyana cewa duk wani dan wasan barkonci dan wuta ne , wa’iyazubillah,Allah yi mana tsari da wuta
Wannan kalamai na malam ya janyo Cece kuce matuka tun tare da janyo masa zage zage musamman ga masu amfani da kafafen sada zumunta
Wanna kalaman malamin dai sun matukar tinzira matane duba da cewa an cikin alhinin mutuwar kamal Aboki yayi maganar