Videos

Saban bidiyon Ado gwanja da Maryam Yahaya asosa kalli abunda suke yi

Saban bidiyon Ado gwnaja da Maryam Yahaya asosa kalli abunda suke yi

Wannan wakar ta ado gwanja gaba daya ta kwazara mutanen gari dama jaruman kannywood wanda gaba daya kullum sai dai anajin ana suna rawa sabuwa da sabon shakiyanci wanda duk mai hankali zai yi Allah wadai da wannan abun

Yauma dai jaruma maryam Yahaya ita da mawakin da yayi wakar wato ado gwnaja an gansu suna cikin nishadi wanda abin ya nawa mutane sha’awa domin farin ciki ba karya bane koda mutum yana cikin bakin ciki zaisu yaga wani yana wasa da dari da wani domin babu abinda za’ayi da bakin ciki

Mawakin da jarumar an gansu tare da juna a wajen wani buki suna nishadi abinsu tare da wasa da dari domin faranta wa masoyansu rai da kuma kara haska wannan wakar wanda daman sun saba hakan

Ado gwnaja Wanda kowa yasan baya kunyar rawa a gaban kowa tunda da ana masa wani irin kallo Kamar dan daudu kafin ya fara film sai bayan ya fara waka sannan mutane suka tabbatar kawai sharrine akayi masa

Wannan bidiyon dai ya bawa mutane mamaki musamman masoya wannan jaruma domin yadda take nishadantar dasu akoda yaushe a wannan karama ta kara zuwan musu da wani abin mamaki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button