Videos

Sabbin hotunan jaruma Rayya kwana casa’in daya janyo mata cecekuce a social media

Jarumar tabi sahun ragowar jarumai wajen kawowa kanta magana wajen sakin hotuna wanda zasu dauki hankalin mutane daga marshema azo ana surutatai wasuma harda zagi wanda su kuma koda ajikinsu baya bata musu rai

Ta saki hotunan ta masu zafi wanda take dauke da wasu kayan wa’yanda Sam basuyi mata wani kyau na balle a yaba mata amma babu kunya haka jarumar ta saki wa’yannan hotunan

Jaruma rai ita ana mata kallon nan gaba kadai zata iya bin sahun irinsu rahama sadau wajen shahara da kuma suna domin itama yanzu ta fara fitowa a cikin wani film na yan kudu wanda ake ganin matakin nasara ne a harkar Film

Jaruma rayya jarumace me matukara farin jini a wajen mutane saboda irin role din da take yi acikin shirin kwana casa’in ana ganin a duk jarumin shirin babu wanda ya Kaita farin jini

Amma bayyanar wannan hotunan zai rage mata kima a idon mutane duba da yadda yanzu al’umma keyin taka tsantsan da tarbiyyar yaransu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button