Latest Hausa Novels

Sabbin Littattafan Hausa Novel Complete 2022

Zaku iya samun Littattafan Hausa Novel Complete a wannan shafi kyauta, kafin doctor ya karaso gurin, Abdul-jabbar ya kare mishi kallo, Dogo ne yanada kiba kadan Wanda takarama tsayinsa kyau, wankan tarwada ne bai cika dariya ba yana saye da farar T-shirt me dogon hannu da bakin wando hannun sa yana rike da  lab court

Cikin wannan shafin namu zaku ma ku iya samun Romantic hausa novels complete download domin karantawa, Yai ma Abdul-jabbar nuni da hannu alamar ya biyo shi da sauri, yabi bayanshi zuwa office din, mai girima ne an shinfide shi da carpet,  akwai Kujeru masu laushi guda biyar da suka kewaye office din, sai wasu kananan kujeru dake gefe, table din me girmane cike yake da takardu,

Akwai laptop akai sai kuma wani Dan karamin katako me dauke da sunan shi.

Littattafan Hausa Novel Complete
Sabbin Hausa Novel

Ya kalli Abdul-jabbar tareda zare dan karamin glass din dake manne a ldonshi yace “Bissimilla have a sit,”

Sabbin Hausa Novel Complete 2022

Abdul-jabbar  yazauna a hankali, tareda karanta Dan Karamin katakon Da akayima rubuta da manyan baki kamar haka,    DOCTOR I. S. G.  Ya tsurama Abdul-jabbar ido yace “munsamu ta farfado saidai nayi Mata alluran bacci saboda tadan samu Hutu,  nan da awa daya zata  farfado normal insha Allahu kar ka samu damuwa kaji KO, Saidai  wane irin abu ne kai mata Wanda ya sa ta tsananin firgici, har ya sa ta tayi dogon suma haka?”  

A dai-dai wannan lokacin ne aka turo kofa  aka shigo office din, Dan siririn nurse din nan ne, hannunshi rike da (files) suka juya gaba daya suna kallonshi.

Littattafan hausa novels Free Download complete

Muna fatan wannan Littattafan Hausa Novels Complete da muka kawo muku zasu nishadantar daku, Yayin da Abdul-jabbar yake yi masa kallon tsana, shi kuma doctor kallon tambaya yakeyi masa, Cikin bacin rai Abdul-jabbar yace “wannan Dan iskan shi ne sanadin faruwar komai”, doctor yace “kamar ya fa”?

Maigari ne ya Ciro naira Dari ya mikawa basiru ….ungo nan jeka siyo mashi fura ta talatin nonon ashirin sai ka dawo mashi ruwan sanyi na goma ka kawo min arbain ……

Da sauri akaga ILU ya mike …alkuran furar talatin bazata isheni ba …ka bari kawai ya siyo min ta duka nayi maleji… Kuma ka siyo min ruwa masu sanyi gaske inba sanyi sai ka mai dashi ….kuma duk cikin ku ba Wanda yayi kwantan abinci gidansa ya hadomin dashi …fisabilillah wa ILU jamaa…… Shiru akayi nadan lokaci sannan jamaa suka hau dariyar ILU shi kanshi basiru tsaye yayi ya kasa tafiya saboda dariya….

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button