ylliX - Online Advertising Network Saboda Mata Suna Ɗan Bawa Gayu Suna Rage Zafi Shi Yasa Maza Basa Son Yin Aure, Cewar Jamila Ibrahim - AMINCI HAUSA TV
LABARAI/NEWS

Saboda Mata Suna Ɗan Bawa Gayu Suna Rage Zafi Shi Yasa Maza Basa Son Yin Aure, Cewar Jamila Ibrahim

Saboda Mata Suna Ɗan Bawa Gayu Suna Rage Zafi Shi Yasa Maza Basa Son Yin Aure, Cewar Jamila Ibrahim

Wallahi da mata zasu bar zina wallahi da dayawa da mun auru ba’ayi kwantai ba, saboda ana ɗan bawa gayu da maza suna rage zafi shi yasa suma mazan basu son Auren.

Sai kaga saurayi da ƴan mata goma, ashirin kowacce yana zuwa taɓawa ina zaiyi aure? Tunda ko mau Auren cefane kawai zai gwada masa.

“Ai dole idan sukaga ba mafita mafarkin safe daban na dare daban dole koda ƴar kama kama zaiyi yayi auren dole yayi.

Ya Allah gamu gareka ka karemu daga sharrin zína, ka bamu mazaje nagari Inji Jamila

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button