Videos

Saboda zata hadani da Maryam Yahaya ta ajjiyeni a gidanta kwana biyu

Innanillahi wannan saurayin yazo da wani abu wanda ya girgiza mutane ya bawa wasu haushi wasu kuma ya basu dariya inda yace shi masoyim Maryam Yahaya na hakika yayinda ya taso daga wata uwa duniya domin ya samu Ganin wannan jarumar wanda kuma hakan bai samuba

Inda ya hadu da wata mata ta dinga yi masa wayo tana damfararsa wanda daga karshe kuma bai samu yaga maryam Yahaya dinba wacce yazo saboda ita

Saurayin ya bayyana duniya cewa shiba dan jihar Kano bane sun hadu da wata mata a social media wacce tayi masa alkawarin hadashi da Maryam Yahaya kuma ya taso yazo amma hakan sam bai samuba

Matar ta ajjiye matashin a gidan ta tsawon wasu kwanaki Wanda tayi masa alkawarin hadashi da jarumar kuma yayi zamansa a gidan sai daga karshe dayaga abin bamai yiyuwa bane ya gane cewa wannan matar damfarar shi tayi

Inda ya tattara kayansa yabar gidan kuma ya bayyana duniya cewa wannan matar fa yar damfara ce babu wata hanya da take da ita wajen ganin Maryam Yahaya kawai tayi amfani da hakane domin biyawa kanta bukata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button