Sabon bidiyon Musa mai Sana’a yana siyar da magani a masallaci

A wani sabon bidiyo da shahararren jarumi kuma mai daukar nauyin fina finan kannywood watoh Musa mai sana’a ya fita a shafin sa na sada zumunta na YouTube
Fitacce jarumin kuma ɗan barkonci a masana’antar kannywood yayi wani sabon bidiyo mai dauke da jan hankali
Mai sana’a wanda ya kasance fitacce ne a kannywood kuma wanda ya karbi lambar girma a shekarar da ta gabata na cigaba da sakin zafafan bidiyon barkonci sa
Bidiyo na sa wanda yayi shi aka siyar da magani a kasuwa kamar yadda wasu masu siyar da magani ke yi musamman a masallaci
Duk da kasancewar haka nada matukar illar da kuma hatsari a rayuwar mutane amma hakan bai hana al umma siyan magani nan daga gurin wanda basu sani ba ,
Bidiyo dai an datao shine daga cikin wani Film din da mai sana’a yayi don ya kasance darasi ga masu siyan magani ba a gurin likita ba ko masani