Sabon bidiyon Rahama Sadau tana sharholiya da wani namiji

Bidiyo rahama sadau a kasar India tana sharholiya yana cigaba da daukar hankali duk da irin kalubale da kuma Cece kauce da ta ke sha
Fitacciyar tsohuwar jaruma a masana’antar kannywood rahama Sadau tare da wani jarumi suna rike da hannun junan su ya janyo Cece kuce
Rahama sadau wacce ta kasance tsohuwar jaruma ce a masana’antar kannywood a baya na cigaba da shan suka kan bidiyo da hotunan ta da suke fita duba da yadda take nuna tsaraicin ta a fili
Tun bayan korar ta daga masana’antar kannywood ne dai ya sanya jarumar shiga wani hali wanda daga bisani ta koma Nollywood watoh Nigeriya Film
Tun lokacin ne dai rahama sadau take cigaba ada shan suka kan irin kayan da take saka tare da wallafa hotuna ta tare wasu mazajen rungume da juna
Wannan ya sanya mutane sukar ta tare da zagin ta duba da cewa ta kawo musu wani abu sabo a cikin al ummar su ta hausawa