Latest Hausa NovelsNishadi

Sabon bidiyon wasan safarau tare da 442 rungume da juna ya janyo kace nace

Wasan safarau rungume da 442 ya janyo Cece kuce a ganin yadda suke manner da junan su a wani fefan bidiyo da ya karade shafukan sada zumunta

Wasan na su Wanda ya gudana a garin kaduna ya bar baya da kurah inda aka hango tsohuwar jarumar kannywood din manner a jikin 442

Safarau dainwadda ta kasance lamba daya arewacin Nigeria magi shahara a halin yanzu tana cigaba da jawo kace nace a kafafen sada zumunta da abubuwa da dama na rashin tarbiyya

Tun bayan barin ta kannywood sakamakon bidiyon tsaraici ta daya karade shafukan sada zumunta lamarin da ya jawo caccaka Hadi da tsinuwa kan jarumar Wanda daga karshe yayi sanadiyyar rabaya da masana’antar kannywood

Wanna sabon wasan nasu tare da Mai gidan ta ya matukar daukar hankali Al umma inda Ake ta bayar da martani kan wannan bidiyon wakar tasu

Duk da cewa jarumar dai tayi kaurin suna wajen rashin tarbiyya inda kullon suke tare da 442 lamarin da yake ya jawo shakku tare da zargi Mai karfi kan tsohuwar jarumar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button