Technology

Sabuwar fasahar da zaku kare wayoyin ku daga barayi

Da yawan mutane na aiku mana da tambaya kan yadda adda zasu kare wayoyin su daga barayi ,ko kuma masu daukar ma waya ba tare da izinin ku ba

 

 

Wannan sabuwar fasaha ce wanda wani kamfani suka fito da ita ta hanyar da ko barayi idan ya dauki wayar ka babu abun zai yi da wayar ta ku

 

 

Fasahar dai wanda akayi ma ta duka da tsaro mafi kyau wato (best security) a wayar android na da matuƙar mahimmanci al umma su san dashi

 

 

Ga duk mai bukatar wannan manhaja ta tsaro a wayoyin ku ta hannu zaku iya kallon wannan fefan bidiyon da zamu wallafa muku a kasan wannan rubutu

 

 

 

 

Wannan fasaha dai zata taimaka matuka musamman yadda satar waya take son zama ruwan dare a unguwannin mu

 

 

Wannan fasaha dai zata taimaka matuka wajen rage satar waya da kuma wanda suke daukar muku wayar ku ba tare da sanin ku ba

 

Ku cigaba da bibiyar mu don kawo muku sababbin dabarun da zaku amfana dashi

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button