Technology
Sabuwar hanyar samu kudi a wannan shekara ta 2023 cikin sauki ta yanar gizo

Sabuwar hanyar samun kuɗi ta yanar gizo a wannan shekara da muka shiga ta dubu biyu da ashirin da uku mai sauki
Lokaci yayi da matasan mu harma da yan matan don suma su rika samun kuɗi ta yanar gizo kasancewar kullum sai sun suyi data amma babu abinda ta ke baqo musu na kudi
Kasancewar akwai hanyoyi da dama ta samun kuɗi a yanar gizo wanda suka haɗar YouTube,dama sauran su ,amma wannan hanyar da zamu saka muku bidiyon ta yadda sukayi don ku samu kudi a yanar Gizo
Wanna dai ba ita kadai ce hanyar samun kuɗi ba a yanar gizo kudai kawai ku kasance tare da mu don cigaba da samun ilimi kan yadda zaku samu kudi da yanar Gizo