Videos

Sabuwar jaruma Da momee Gombe sunyi wani sabon salon hoto

Sabuwar jaruma Da momee Gombe sunyi wani sabon salon hoto

Wannan sabon hoton da kuke wata sabuwar jaruma ce acikin masana’antar kannywood wacce daga bayyana nata a matsayin jaruma harta fara daukar hankulan mutane Sannan kuma ta fara rikita yan kannywood saboda yadda sukaga kamar zata iya kere wasu daga cikinsu ganin yadda take da wayewa matuka jarumar kowa yasan ba karamar wayayyiya bace

Sun saki wasu zafafen hotuna wanda sunja hankalin mutane dama matan kannywood daga shigar ta cikin kannywood harta samu kawa wacce ko ina ana ganinsu tare a ko ina musamman wajen daukar shiri ko kuma tiktok sunayin bidiyo tare

Wannan jarumar dai wasu harsun fara yi mata fada ganin cewa tabi duniya a hankali domin ko wa’yannan jaruman da taga suna irin wannan shigar tofa suna shan tsinuwa da kuma zagi daga wajen mutane

Hakika zata iya goga kafada da ragowar wasu jarumin ganin itama tana da kudi da kuma kyan da zata iya shiga cikinsu suyi gogaiya domin Allah ya bata kyau da kuma waye da zata iya wucesu

Anamu bangaren dai muna jiran lokaci domin muga yadda wannan jarumar zata danne wasu jarumar tunda mutane sun karkata da cewa zata iya jan zarenta

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button