Videos

Sabuwar jarumar Mr 442 Tafi safara ‘u iskanci malika Yar Agadaz

Sabuwar jarumar Mr 442 Tafi safara ‘u iskanci malika Yar Agadaz

Mr 442 yayiwa wata jaruma mai suna Malika agadaz wacce ake tunanin tafi safara’u iskanci da fitsari domin daga lokacin data bayya zuwa yanzu bama ajin duriyar safara’u gaba daya ta danne neta ba ajinta abin kuwa daya sa haka shine wannan jarumar ta fita wayewa a harkar

Safara’un da ake gani kamar ta kere kowacce mace a yanzu saboda yadda take nunawa duniya ita ba karamar tanturiya bace ganin yadda take abubuwanta babu shakka ko tsoron wani babu ruwan ta da uwa ko uba hasali ma sune suka yarje mata

Sannan daga zuwa ta zuwa yanzu gaba daya ta karɓe komai a wajen mr442 kodan ana ganin tafi safara’u kyau da kuma birnin lokacine dai zai tabbatar mana da wacce tafi kwarewa

Kowa na ganin ya za’ayi ace wata tazo daga Niger kuma tafi yar kasa Nigeria iya rawa da kuma waka wannan kawai zance ne ko kuma hassada ce kawai take damun mutane domin da yawa an tafi a safara’u tafi iya waka

Wannan jaruma mai suna Malika agadaz kanaji kasan banijariya ce balle ma ace kafa fuskarta anan zaka kara tabbatar da lallai asalin buzuwace

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button