Nishadi
Sabuwar rawar da Sani Danja ya shigo da ita ya janyo Cece kuce

Sabuwar rawar da jarumi Sani Danja ya fito da ita ba cigaba da jan hankalin Al umma
A wani salon taya murnar shiga sabuwar shekara da jarumi Sani Danja yayi don taya al umma murnar shiga sabuwar shekara ta ja hankali matukar
Rawar dai wacce al umma yanzu suka fara dauka a matsayin sabuwar salon dai ta janyo cecevmouce a kafafen sada zumunta
Jarumai da dama suka sabon salon abubuwa a lokacin da ake wani biki ko kuma makamancin abu kamar murnar shiga sabuwar shekara
Shi kuwa Sani Danja ya yi murnar ta sane da wannan sabon salon rawa wacce ya wallafa a shafin sa na sada zumunta
Sai dai kuma tun bayan wallafa rawar tasa dai har zuwa yanzu mutane basu dauki sabon salon rawar ta sa ba