Videos

Sabuwar salmah ta kwana casa’in ta kara sakin wasu hotunan ta wanda suka ja cece-kuce a gari

Sabuwar salmah ta kwana casa’in ta kara sakin wasu hotunan ta wanda suka ja cece-kuce a gari

Oh wannan jaruma inji Mutane na cewa dai kace bata da mafadi a kullum takan saki wasu hotunan abinda anda gaba daya nasu dace da itaba balle tarbiyyar ta ku al’adarta balle addini duk tabi tana nema tabata tarbiyyarta

Jama’a sun fara yi mata chaa akan wannan shigar domin gaba daya kirjinta a waje yake ga wata damammiyar riga data sa sannan kuma tayi hotuna sama da guda goma kuma ta saka a shafin ta na duk wata kafa musamman instergram da Tweeter wanda bai yiwa masoya ta dadiba

Dama kuma tun bayan da aka cire waccen Salman akasa wannan wasu ke ganin kamar wanna jaruma baza ayi abin arziki da itaba saboda yadda akaji tana fadar tarihin ta harda cewa ita mawakiya ce kuma wakar ma ta irin hippoo takeyi tun daga nan mutane suka san bazatayi

Gashi yanzu ma ta kara sakin wani hoto wanda ko kadan baiyi mata kyau ba domin yadda ta bayyana duka tsaraicinta a waje wanda wasu marassa jin haka suke so wasu kuwa suna Allah wadai

An kirata da wacce bata da tarbiyya kuma batasan darajar da Allah ya bata ba matsayinta Na ya mace ba domin matukar ta sani babu yadda za ayi tana sakin surar jikinta kowa yana gani

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button