NEWS

Sabuwar sarauniyar kyau ta Nigeria

An gudanar da zaben sarauniyar kyau a Nigeria Wanda kamfanin silver bird ke daukar dauyi a duk shekara kamar dai a yanzu

A zaban da akayi a jihar legas Ade Eme ta lashe wwadsa tafi ko wacce mace kyau a Nigeria da kuri’u masundunbin yawa yayin zaben da akayi

Ada Eme wadda ta fito daga jihar Abia a Nigeria ta lashe zaben be bayan da ta samu makuna a gurabe da dama Wanda suka Hadar da , tsayi , kyan fusaka , da Kuma kyan diri

Zaben dai ya gudana ne a jihar legas a wani babban katafaran dakin taro Wanda kamfanin silver bird din suke daukar dauyi a duk shakara

Sai dai Kuma wasu daga cikin Al ummar arewacin Nigeria dai sunyikorafi kan wanna zabe da Ake gudanar wa biyo bayan cewa su babu wasu wakilan su a gasar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button