Sabuwar tirka tirka a kotu bayan da ta daure murja kan kalaman batsa

Wata kotu a jihar Kano ta daure shahararriyar yar Tiktok murja Ibrahim kunya bisa zargin kin bin umarnin kotu da ta yi ma ta a zaman baya
Kotun dai ta yanke wa murja wanna hukunci ne bayan kin bin umarnin kotun kan zuwa asibiti don duba lafiya kwakwalwar ta
Tun da farko dai an kama murja kunya bisa amfani da kafafen sada zumunta da suka haɗar da Tiktok kan yin zage zage musamman a Tiktok
Murja dai na cigaba da zama a gidan gyaran hali har zuwa lokacin da kotu zata sake zaman ta duba da cewa Alkali kotun yaki bada murja beli
CeCe Kuce na cigaba da zafafa kan wannan batu inda mutane ke tofah albarkacin bakin su kan kamun na murja
Kotu ta daure murja yar Tiktok a gidan kurkuku akan kalaman marasa dadi da kuma batsa da take wallafa wa a shafukan ta