Sabuwar tirka tirka ; yan majalisu sun bada umarnin kamo gomnan CBN

Tirkashi sabuwar tirks tirka da ta ɓullo kai shine yan majalisa wakilai ta sanya a kamo gwamnan babban bankin kasa Godwin emefele bisa kin amsa gayyatar da yayi
Majalisar wakilai dai ta bayyana kamo gomnan babban bankin kasa CBN bisa kin amincewa da kuma amsa gayyatar kiran da da majalisar yayi masa
Da suke bada umarnin,yan majalisa sun bayyana abun da gomnan shugaban babban bankin kasa Godwin emefele yayi a matsayin raini ga majalisar
Wannan kamu da su bayyana yi akan shugaba CBN din ya biyo bayan kudirin da wani dan majalisa yayi kan chanzin kudi da za’a yi a kasa Nigeria wanda zai matukar taba talakawan kasa
Chanzin kuɗin dai na cigaba da janyo cece kuce a kasa biyo bayan yadda talakawa ke cigaba da nuna rashin jin dadin su kan wanna chanzin kudi da za’a
Matsalar dake cigaba da samun talakawa bai wuce yadda karanci sabon kudi a hannun mutane da kuma bankuna ,